Min menu

Pages

Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So Hausa Song 2021

Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So Hausa Song 2021
Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So

Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So Hausa Song 2021, A irin wakokin hausa da jaruma mai tasowa wato Ummi Rahab take samun shiga yanzu wannan karon an shirya wata zazzafar wakar hausa da ita mai suna Rigar So Hausa Song.

Wannan waka dai waka ce ta soyayya wanda babban mawaki Lilin Baba ya rerata cikin salo da kuma shaukin wanda zata dauki hankalin duk wani mai son Wakokin Soyayya.

Lilin baba dai wannan itace wakarsa ta 2 wanda yasaka jaruma Ummi Rahab  aciki kuma yanzu haka yana daukar shahararren shirin sa mai WUFF.

Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So Hausa Song 2021

Ummi Rahab ta fito cikin wani salon kayan al'ada a wakar Rigar So ta Lilin Baba, wakar tayi dadi sosai kuma yanzu haka mutane suna nan suna kallon Ummi Rahab Ft Lilin Baba Rigar So Hausa Song akan channel din mawakin dake Youtube.

Hotunan Ummi Rahab dai wanda tafito a videon wannan sun karede shafukan sada zumunta tun kafin wakar ta fito, saboda an nuna jarumar cikin kayan mata irin na Kanuri wanda kuma sunyi mata kyau sosai.

Zamu saka wakar cikin wannan shafi domin more kallo da kuma sauraren kalaman soyayya, Ummi Rahab dai tsohuwar yarinyar Adam A Zango ce amma yanzu sun samu sabani saboda wani abu daya faru tsakaninsu.

Lilin Baba -Rigar So (Official Music Video) Starring Ummi Rahab


Masu Alaqa Da Wannan:

Comments