Min menu

Pages

Shekaru 61 da samun Yancin kai a Nijeriya mutane bakwai ne suka fi taka muhimmiyyar rawa wajen samar da yanci ma Nijeriya.

 Shekaru 61 da samun Yancin kai a Nijeriya mutane bakwai ne suka fi taka muhimmiyyar rawa wajen samar da yanci ma Nijeriya. Wannan kwaraza da suka rayu a lokacin sun taka muhimmyar rawa wajen samar da wannan yanci.


1 Tafawa Balewa (Disamba 1912 - 15 Janairu 1966)


2. Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto(Yuni 12, 1910 - Janairu 15, 1966)


3. Chief Anthony Enahoro (22 Yuli 1923 - 15 Disamba 2010)


4. Herbert Macaulay (14 Nuwamba 1864 - 7 Mayu 1946)


5. Chif Obafemi Awolowo (6 Maris 1909 - 9 Mayu 1987)


6. Funmilayo Ransom Kuti (25 Oktoba 1900 - 13 Afrilu 1978)


7. Nnamdi Azikwe (16 Nuwamba 1904 - 11 Mayu 1996)


Ko kuna yaba musu da suka kwato mu a hannun turawa ?

Comments