Min menu

Pages

Wannanda ya zana photon batanci ga annabi yayi mutuwar wulakanci a hatsarin mota

 Wannanda ya zana photon batanci ga annabi yayi mutuwar wulakanci a hatsarin mota
Alhamdullillah! Yanzu muke samun labarin cewa arnan nan kafirin daya zana photon batanci ga fiyayyen halitta yayi mutuwar wulakanci a wani hatsarin mota daya gamu dashi jiya..

Arnan mai suna lars vilks daya zana photon batancin shine wanda motar ta tarwatse dashi jiya.

Allah ya sake rusa duk wasu kafirai

Comments