Min menu

Pages

Niba musulma bace amma shaukin soyayyar da musulmai ke yiwa annabinsu yana birgeni

 

Niba musulma bace amma shaukin soyayyar da musulmai ke yiwa annabinsu yana birgeniNi Ba Musulma Ce Ba, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa Na Rera Masa Waka, Cewar Sarah Aloysius Ta Cikin Shirin Fim Ɗin Daɗin Kowa


Masu karatu wanne fata kuke da shi ga Sarah Aloysius da ta rerawa shugaban halitta Annabi Muhammadu S.A.W waƙa ranar Maulidi, duba da ita ba sulmaba ce?

Comments