Min menu

Pages

Hotunan Ummi Rahab Babu Dan Kwali Sun Jawo Cece Kuce

Hotunan Ummi Rahab Babu Dan Kwali Sun Jawo Cece Kuce

hotunan ummi rahab
hotun ummi rahab ba dan kwali

Ummi Rahab jarumar kannywood wanda tauraruwarta take haskawa yanzu ta fidda wasu hotuna a shafin Instagram wanda suka jawo cece kuce, 

Ummi Rahab din dai yanzu za a iya cewa tana cikin 'yan mata masu tasowa a masana'antar shirya fina finan Hausa.

Sai dai wasu suna ganin irin hotunan da jarumar take fitarwa suna da alaqa da rashin mafadi da kuma yarinta, a wani tarihin ummi rahab da muka samu ya bayyana cewa jarumar iyanyenta basa zaune a kasar Nigeria yanzu.

Hotunan Ummi Rahab Babu Dan Kwali

Ummi Rahab yanzu tayi suna sosai a shafukan sada zumunta na zamani saboda yadda take yawan yada hotunan ta da video lokaci-lokaci, jarumin a cikin wannan sati tasake wasu zafafan hotuna wanda take sanye da kayen Sanyi.

ummi rahab

Hotunan Ummi Rahab Cikin Kayan Sanyi

Hotunan Ummi Rahab babu dan kwali dai sunsa wasu na ganin jaruman kannywood marasa tarbiya, inda a wani bangaren wasu suke ganin hakan ba wani abu bane daza ayita cece kuce akansa.

Irin wadannan hotuna da jaruman kannywood din suke fitarwa sune suke kara musa sanuwa a shafukan sada zumunta, don haka babu wani jarumi da baya yada hotunan sa kawai dai salon daukar hoton ne take bambamta.


Comments