Min menu

Pages

Aisha Najamu izzar so ta fitar da wani sabon bidiyo wanda ya jawo maganganu

 Aisha Najamu izzar so ta fitar da wani sabon bidiyo wanda ya jawo maganganu
Jaruma a shirin film din izzar so da ake nunawa yanzu haka a tashar bakori tv wato hajiya Nafisa ta saki wani bidiyo a shafinta na TikTok wanda ya jawo cece kuce.


A bidiyon an nuno jarumar ta kunna wata waka wacce wacce ake cewa talauci yi nesa damu inda ta nuno wasu makudan kudade tana nunawa.


Tuni dai mutane sukai ca a kanta kowa na fadar albarkacin bakinsa.


To saidai har yanzu hajiya Nafisa din bata ce da mutanen komai ba

Ga bidiyon nan

                         Play video

Comments