Min menu

Pages

SAMARI MASU BUKATAR AURE DAMA TA SAMU AMMA DAN ALLAH IDAN MUTUM BADA GASKE YAKE BA KARYA KIRA NUMBER DA MUKA BADA A KASA

 SAMARI MASU BUKATAR AURE DAMA TA SAMU AMMA DAN ALLAH IDAN MUTUM BADA GASKE YAKE BA KARYA KIRA NUMBER DA MUKA BADA A KASA Akwai Yan mata guda Biyu da aka Bamu aikin Sama Masu mazajen Auren dukkansu Makaranta Alqur'ani Mai Girma ne Domin a hadda Babu wacce Bata da hizif 30, haka fannin Boko ma ba'a barsu baya ba Domin Daya tana matakin Level 2 ne a dayar Kuma Level 3 , Suna a Jihar Sokoto ne.


Anfi Bukatar Dan Jihar Sokoto Duk da Munsan Auren Babu Inda baya Kai Mutum, zamu bayar da Numbers da zaka Kira Idan kana Bukata , Amman Don Allah Idan da wasa kake kada ka kira Don Allah ..


Wannan Posting ba Yana Nufin zubar kimarsu ko wani abuba, anyi Domin tsirar da Mutuncinsu..


Ga Number din da zaku Kira Domin Karin bayani 👇👇


09123291260

09123291260

09123291260

Comments