Min menu

Pages

WATA SABUWA:- matar da ake ta yada photonta ana cewa itace mahaifiyar Ummi Rahab ta fito ta karyata

 WATA SABUWA:- matar da ake ta yada photonta ana cewa itace mahaifiyar Ummi Rahab ta fito ta karyataTun jimawa ana yawan hada photon wata mata ana cewa ita ce mahaifiyar Ummi Rahab wanda hakan yakai har mutane sun samu ita matar ana tambayarta shin gaskiya ne itace mahaifiyar Ummi Rahab din amma a karshe sai tace ita ba mahaifiyar ta bace.


Munyi bakin kokarin mu mun samo muku bidiyon dan haka kai tsaye saiku kalla ku ganewa idanunku.
Comments