Min menu

Pages

Zan bada kyautar naira million biyu ga duk dan Nigeriar da ya aminta zai aureni inji wata yar kasar afganistan

 Zan bada kyautar naira million biyu ga duk dan Nigeriar da ya aminta zai aureni inji wata yar kasar afganistan.
Wata budurwa mai suna Kwaise Umar yar asalin kasar Afghanistan wacce take aiki a kungiyar bada agaji ta majalissar dinkin duniya inda take aiki a matsayin babbar jami’ar kasa da kasa dake kula da kasashen Nijer Najeriya Camero da chadi.

Kwaise Umar ta bayyana sha’awarta na auren dan Najeriya, a ziyarar da ta kai sansanin yqn gudun hijira na jihar borno dake arewa maso yammacin tarayyar Najeriya inda ta ce tana son ta auri namiji bakar fata.

Comments