Min menu

Pages

Tunda ake shugabanni a Nigeria ba'a samu adali kamar Buhari ba inji Sheikh Isa pantani

 Tun da ake shugabanni a Najeriya ba a taɓa Adalin Shugaba kamar shugaba Muhammadu Buhari ba." Cewar Sheikh Dr Isa Ali PantamiMalamin kuma ministan yace shidai a iya saninsa tunda ake shugabannin kasashe bai taba ganin wani adali daya kama kafar shugaba Buhari ba.


Domin an samu shugabanni masu yawa amma ba'a samu mai adalci kamar Buhari ba.

Comments