Min menu

Pages

MATAN KANNYWOOD MUNA FAMA DA RASHIN ILIMI DA JAHILCI YA KAMATA MU KOMA ISLAMIYYA; Rukayya Dawayya

 MATAN KANNYWOOD MUNA FAMA DA RASHIN ILIMI DA JAHILCI YA KAMATA MU KOMA ISLAMIYYA; Rukayya DawayyaDaga Shuaibu Abdulla


Tsohuwar Jaruma kuma mai shirya fina finai a masanantar Kannywood Rukayya Umar Santa wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya ta ce ya kamata Jarumai Mata na masanaantar Kannywood su koma Islamiyya


Ta ce ta kula dukkan wasu matsaloli da rigingimu ko kuma daukar magana dake faruwa a Kannywood Jarumai Mata ne ke jawo s


Ita mace Uwa ce kuma mai koyar da tarbiyya bare kuma su jaruman Kannywood tarbiyya aka san su da koyarwa ya kamata aga tarbiyya daga gare su; inji t


Rukayya Dawayya, ta kara da cewar ta kula wasu abubuwan da Jahilci da rashin ilimi ake yin su saboda haka dukkan wacce tasan bata da ilimi daga cikin su har da ita ma ya kamata su koma islamiyya don su sami ilimin Addin


Jarumar ta bayar da wannan shawarar ne a wani faifayin Bidiyo data wallaha a shafin ta kuma da alama tana yin martani ne game da hukuncin shariar da aka yankewa Jarumar Masanaantar su ta Kannywood Sadiya Haruna n


Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewar Dawayya, ta ce tun tana yar ƙarama take zuwa islamiyya kuma har yanzu bata dena b


Akwai masu ilimi a cikin mu da yawan gaske amma jahilan cikin mu sun fi yawa

Comments