Min menu

Pages

Wata kissa mai abin mamaki akan wata mata da miji

 Wata kissa mai abin mamaki akan wata mata da mijiSuna Zaune Lafiya Shida Matarsa Cikin Farin Ciki Da An'nashuwa Yana Mata Hidima Sosai Iya Bakin Kokarinsa,


Yana Kare Mata Mutuncin'ta Daidai Gwargwado, Kwatsam Sai Aka Samu Matsala Agurin Aikinsu, Wani Kudi Ya Bata Kuma Shine Ake Zargi Da Sace Kudin,


Sai Aka Sallameshi Daga Aiki, Yadawo Baya Aikin Komai, Yazama Kudin Da Suka Tara saida Yakare Yakuma Talauce Gaba daya Suka Shiga Halin Matsi Shida Matarsa, 


Kawai Saita Fara Yimishi Rashin Mutunci Da Rashin Kunya Har Tana Ce Mishi TUNDA MUKE

TARE DAKAI MEYE KATABA YIMUN MATSIYACI KAWAI🤔 Tanata Fada Masa Bakaken Magan'ganu Akan Rashin Aikinsa,


Idan Yayi Kokarin Fahimtar Da Ita Sai Taki

Sauraronsa, Daga Karshe Ta Tafi Ta Rabu Dashi Akan Bazata Dawo Ba. Saidai Yaje har 

Gida Ya Bata Takardar SAKI,


Bayan Kwana Biyu Tazo Ta Kwashe Kayanta A Gidansa, Bata Bar Komai Ba Hatta

Tabarma Bata Bari Ba, Haka Yadinga Kwana A Kasa Babu Shimfida Babu Bargo

"

Ana Haka Sai Watarana Manager Din Wajen Aikinsu Ya Kira Wayarsa Yace Mishi :-: DON ALLAH KAYI HAKURI MUN ZARGE KA DA SATAR KUDI AMMA MUNGANO BAKAI

BANE DA LAIFIN,


SABODA HAKA KADAWO AIKI GOBE,

SANNAN DUK SAURAN WATANNIN DAKAYI BABU AIKI ZAMU BIYAKA TSAWON

DUKKA WATANNIN


 :-: Yayi Farin Ciki Ya Koma Bakin Aikinsa Aka Lissafa Kudi Har

(DUBU DARI TAKWAS 800,000)

"

Bayan Yafara Murmurewa Saiga Sakon Matarsa Kamar Haka ASSALAMU ALAIKUM

YA ANNURIN ZUCIYATA DON ALLAH KAYI HAKURI KADAWO DANI DAKI NA MU CIGABA DA ZAMAN SOYAIYA


Wane DARASI Kuka Dauka Daga Wannan Labarin ? Shin in Kaine Zaka iya Dawowa Da Hannun Agogo Baya kuwa ?

Saimunji Daga Gareku !!

Comments