Min menu

Pages

DA ƊUMI ƊUMI: Hukumar Hisbah ta kamo Jarumar Kannywood Umma Shehu,

 DA ƊUMI ƊUMI: Hukumar Hisbah ta kamo Jarumar Kannywood Umma Shehu,An kama jarumar a Jihar Kaduna. Kan wani zargi da Jarumar tayiwa manyan hukumar ta Hisbah na cewa suna neman Mata  ( ZINA).

In baku manta ba jarumar ta fitar da wani sako ta cikin bidiyo inda take nuna rashin jin dadinta saboda an kama wata mata da yan hisbah din sukayi.

Me za ku ce ?Comments