Min menu

Pages

asalin sunan sa abbas Raymond amma anfi sanin sa da HUSHPUPPI dan nigeria ne mazaunin amurka.

Wanda yayi matukar kwarewa wajan damfara ta internet ya kan kirkiri website na bogi domin damfarar mutane a fadin duniya. 

Yana RAYUWA irin ta kasaita, a kalla yana da mabiya a shafin Instagram sama da miliyan biyu,kuma yana da jirgi private wato jet mallakar sa a dubai baya ga motocin alfarma. 

Yana da room permanent a hotel din buruj al arab hotel na bakwai mafi tsada a duniya. a 2020 yan sandan dubai suka kama shi yayin wani samame da suka kai wajan wani shakatawa a birnin. 

Daga bisani suka mika shi wa FBI na amurka wanda suke neman sa ruwa a jallo

Comments