Min menu

Pages

Na musulunta ne saboda wasu film din hausa dana gani

 Na musulunta ne saboda wasu film din hausa dana gani

Wata matashiya kuma yar wasan hausa a yanzu ta bayyana yadda akai ta karbi musulunci bayan ta kalli fina finan hausa.


Tace gidansu gaba daya kiristoci ne kuma manyan malamai a ciki amma sanadin kallon wasu daga cikin fina finan hausa yasa ta musulunta.


Tace hakika wadannan fina finan sun taka rawa sosai wajen jawo duk wani tunani nata har taji tana kaunar addinin musulunci.


Da aka tambayeta ko wadanne fina finan hausa ne daga cikinsu sai tace akwai Ga duhu ga haske akwai ashabul khafi da kuma ahlul kitab


Tunda naga wadannan fina finan naji ina son shiga addinin musulunci kuma cikin ikon Allah yanzu na musulunta sunana RAHAMA IBRAHIM


Comments