Min menu

Pages

Ana Kokarin Kashe Ni, Wasu Basu Son Ganina a Duniya~Inji Jarumi Ummi-Rahab

 Ana Kokarin Kashe Ni, Wasu Basu Son Ganina a Duniya~Inji Jarumi Ummi-RahabFitacciyar matashiyar jarumar shirya fina-finan Hausa a masana'antar Kanywood ta bayyana cewar, tana kallowa kanta cewar akwai wadansu dake shirya munakisar kashe ta don dai rashin son ta a ransu.


Jarumi Ummi-Rahab a cikin wani kasaitaccen faifan bidiyo ta bayyana cewar ba fa zata taba mutuwa ba muddin lokacin ta bai cika ba.


Ummi-Rahab wadda ke takaddama da jarumi Adam A Zango ta ce, dole ne ta dauki matakin gaugawa kan shirin kashe ta da wadansu ke yi.Comments