Min menu

Pages

Tun daga ranar da aka fitar da bidiyon tsiraicina aka daina ganin mutunci na ko ina sai ana min kallon yar isa kuma ban taba zina ba

 Tun daga ranar da aka fitar da bidiyon tsiraicina aka daina ganin mutunci na ko ina sai ana min kallon yar isa kuma ban taba zina baTun ranar da Dezeel yaci Amana ta ya fitar da Bidiyon tsiraici na mutane suka daina ganin mutunci na, ko ina na shiga sai a rikai mini kallon ƴar iska ce alhali ko zina bantaba yiba, masu film sun daina sakani a fina-finan su don Allah mene ne laifi na. ?


Kowa da irin kaddarar sa fa, mahaifiyata Allah yayi mata rasuwa makonnin baya, duniya tayimin ƙunci a shirye nake danayi aure daga yanzu zuwa kowanne lokaci idan na sami mijin da zai iya aure na. 


 ____Inji Jarumar Fina-finan Hausa ta Kannywood Maryam Booth.Comments