Min menu

Pages

An fara caccakar Ali artwork a akan rikicin Adam A Zango da Ummi Rahab

 An fara caccakar Ali artwork a akan rikicin Adam A Zango da Ummi Rahablokacin da Butulu yake kwance bashi da lafiya Adam a Zango ne ya Dauki Nauyin Jinyarsa


ka Manta da Wannan Tabbas muna Zargin Ali Artwork da cewa Yana son Biyan Wata Bukatar tashi ne da Ummi Rahab Kuma Zata Fahimta Nan Gaba Idan tayi Hankali 


Adam a Zango ya Gama Dakai Lokacin da baka da komai Shine ya taimakeka ya Siyan maka Computer ya Dauki Nauyin Ciyar dakai a Gidansa Har Kudi yake baka kake kaiwa Mahaifiyarka Amma Yanzu Saboda Tsabar Butulci ka fito Social Media kana Ihu Akan Abinda baka da Ilimi akansa Zamu saki Videos akan Abinda muke fada 


Ali Artwork Wai nawa Yasir Da Ummi Rahab Suka baka ne 

Comments