Min menu

Pages

DUK TSANANIN ULCER GA MAGANIN TA CIKIN KWANA 7

 SAHIHIN MAGANIN ULCER.DON ANNABIN RAHMA AYI SHARE.


Daga dan uwan ku DrMaijalalaini 08137482786


Masu fama da Ulcer ga waraka daga Allah ta samu,duk mai fama wannan lalura yayi kokari yayi amfani da wannan fa'ida zai dace da yardar Allah.


ABINDA ZAA NEMA.


1. Yayan bagaruwa,ko garin.

2. Madarar ta ruwa(peak milk)


Za'a samu yayan baga ruwa a dake su suyi laushi sosai,a tankade shi da rariya.


Sannan a samu nono mai kyau ko madarar shanu,ko madara ta ruwa,kofi daya.


Sai a debi garin chokali 1 karami(tea spoon),a zuba a cikin madarar a juya sosai asha da safe kafin aci abinci.


Watch here 👉👉.https://youtu.be/hB16j-Pkong


Wannan fa'ida an jarraba kuma an dace,Allah kuma yasa duk wanda ya jarraba ya dace.


Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.


LIKE👍AND SHARE.➡️

Comments