Min menu

Pages

Sharudan Da 'Yan Kungiyar Taliban Suka Kafa A Kasar Afghanistan Bayan Sun Kwace Mulkin Kasar

 Sharudan Da 'Yan Kungiyar Taliban Suka Kafa A Kasar Afghanistan Bayan Sun Kwace Mulkin KasarSabuwar Gwamnatin Taliban ta kafa wasu sharuda a kasar kamar haka:


1- Sata- hukuncin yanke hannu.


2- Maza sune da iko akan Mata.


3- Babu aske Gemu.


4- An hana kade kade da raye raye da caca.


5- In aka kama 'yan luwadi da 'yan madigo za a yanke musu hukuncin kisa a kashe su  a bainar Jama'a.


6- Karatun Boko na 'ya'ya Mata babu tilas.


7- Idan aka kama mace ko namiji masu aure sunyi zina za a jefe su, idan babu aure bulala .


Yaya kuke ganin wannan hukun cin da sabuwar Gwamnatin kasar Afghanistan ta 'yan Taliban ta kaddamar?Comments