Min menu

Pages

Jerin sunayen mutanen da aka kashe a hanyar Jos

 Jerin sunayen mutanen da aka kashe a hanyar JosTun faruwar wannan al'amarin gwamnatin jihar plateau din ta fitar da sanarwar sanya dokar fita a fadin jihar na tsawon sa'a 24 a cewarsa domin a gudanar da binciken mutuwar mutanen da wasu suka kashe.Kamar yadda rahoto yazo an kama wasu da ake zargin sunada hannu a kisan da akaiwa matafiyan a jihar.


Sannan ta daya bangaren kuma an fitar da sunayen mutanen da aka kashe gasu kamar haka.


1. Sule Alhaji Baido
2. Mallam Ahmadu
3. Siddi Abubakar
4. Abdulkarim Mumini
5. Mallam Suleiman
6. Mallam Salihu Halilu

7. Mallam Muhammadu
8. Mallam Bello Ori
9. Mallam Abdulkarim
10. Hadimin Mallam Musa Shehu
11. Alhaji Muhammadu Lawal
12. Alhaji Rugga
13. Baa Alhaji Bayo

14. Gambo Alhaji Baido
15. Alhaji Usman Lolo Shagari
16. Mallam Maude Alhaji Baido
17. Ibrahim Haruna
18. Mallam Muhammad II
19. Salihu Hunter
20. Yakubu Mallam Bello


Akwai sauran wasu da ba'a bayyana sunansu ba

Comments