Min menu

Pages

Rashin mijin aure ne kawai ya rage min amma na samu komai a rayuwar duniyar nan

 Na samu komai na rayuwar duniyar saura mijin aure ne kawai ya rage min har yanzu inji wata Jarumar fina-finan hausaWata jaruma dake taka rawa sosai a zamanin baya dama yanzu a masana'antar kannywood wato Fatima yola tace indai komai na rayuwa ne ta same shi face mijin aure wanda shine har yanzu bata samu ba.


Tace ita yanzu babu wani abu data rasa a rayuwarta sai abu daya wato mijin aure dan haka tana adduar samunsa nan da ko wanne lokaci.


 Bidiyon Mansura isah tana rawa saboda murnar komawarta dakin mijinta

Comments