Min menu

Pages

RIGIMA FAHIMTA TSAKANIN UMMI RAHAB DA ADAM A. ZANGO, ALI ARTWORK KE HURA WUTAR

RIGIMA TSAKANIN UMMI RAHAB DA ADAM A. ZANGO, ALI ARTWORK KE HURA WUTAR Tunda Aka Fara Magana akan zargi da kuma Hasashen Akwia Matsala tsakanin, Ummi Rahab (Diyana Ƙaramar a Farinwata sha Kallo Series) da kuma Ubangidanta Adamu Abdullahi zango (Prince) Har Maganar ta inganta, Ali artwork (Madagwal) Babu Abunda yakeyi Sai Ƙoƙarin Bata Adam A Zango.


Tun Mutane Suna Yarda Maganarsa zata Iya Zama Gaskiya, Har Al'umma sun fahimci Madagwal Hassada ce ke Cin Zuciyar sa, Kuma ya kasa Ɓoyewa Har ta Fito fili Kowa Yagani, Kuma Jama'a suna Allah wadai da irin Halin da yake Nunawa, na Tunzura Ƴarinya tayiwa Zango Rashin Kunya.


Duk da Dama Halinsa ne yiwa manya rashin kunya, domin ya taɓa Zagin Sarki Ali Nuhu, Amma wannan yasha banban da Wancan, Domin Wannan Haɗa Husumine Yake Ƙoƙarin Ganin yayi, Domin kawai ya cimma Wata Manufa tashi.


Ina Madagwal yake lokacin da Adamu yake Kyautatawa Ummi Rahab? Mezai Hana Ya Ringa Fito da Kyatatawar da yayi Mata Kafin ya Zargeshi da Wani abinda Baida Tabbaci akansa.


Su Kuma Manyan kannywood ɗin, da yake ba Gurin su Samun Maslaha ba, Sun kyale Yaro Yana Ƙoƙarin cin mutuncin Babba! Kuma wallhi idan aka samu Damar Wulakanta Adamu, duka Masana'antar abin Zai shafa ba Zango kadaiba.


Ƴakamata @Ali_Artwork_Madagwal Yasani Wnanan Ƙoƙarin Haɗa Husumin da Yake, Bazai Ƙare shi da Komai ba, Face Sauran Mutuncinshi ya ida zubewa! Kuma Watarana agabansa za'a sasanta Ummi da zango.


DAGA Jamilu Sama'ila Dandana.

Comments