Min menu

Pages

Babulaye ya maidawa yayan Ummi Rahab martani yace bai fadi wanda ya bata iPhone ba

Babulaye ya maidawa yayan Ummi Rahab martani yace bai fadi wanda ya bata iPhone ba Daya daga cikin bangaren adam a Abdul babulaye ya yiwa yayan Ummi Rahab raddi kan wani bayyanin da ya fitar yace yayi boye boye bai fadi gaskiya ba, yana da kyau ya fadi sahihin abinda yasani da kuma kalma da ake cewa tayiwa adam a zango butulci.


Wanda yace Abubuwa da dama sun faru da yarinyar ne wanda kadan daga ciki tana gidan shi adam a zango akwai wadanda sunka bata iphone 11 ko 12 ce da wasu kudade yace ta mayar da su,da kuma wani yaso ya tafi da ita legas zai sanyata wani abu zai yi mata wani abu adam a zango ya hanata to shine take ganin an takurawa rayuwarta tunda yanzu taga ta girma.


yace sun san komai da ke faruwa sunyi shiru ne amma akwai rashin mutunci ga wasu yan kannywood da suke musu zagon kasa dan manufarsu.

Comments