Min menu

Pages

Har yanzu wanda yazo yace yana sona wata budurwa ta koka

 Har yanzu wanda yazo yace yana sona wata budurwa ta koka
Na rasa abinda nayiwa samari da har yanzu babu wani da yazo yace yana sona inji wata budurwa mai jini a jika.

Nayi matukar mamaki kuma na kadu matuka lokacin da nayi gamo da rubutun wannan budurwar a Twitter .

Abinda yarinyar ta fada sai naga ya bani mamaki duba da yadda na ganta mai kyau amma kuma tace ta rasa saurayin da zaice yana sonta har yanzu.


Budurwar mai suna Vivian ta koka a shafinta na Twitter inda take cewa ta rasa saurayin da zai zo yace yana sonta.


Rubutun da tayi yaja hankalin mutane wanda har takai cewa kowa na fadin albarkacin bakinsa.Amma dai yarinyar ko ince budurwar da take amfani da account din queen Vivian ta basu amsar tambayoyin da sukai mata.Comments