Min menu

Pages

Anyi taron sunan Driver nan daya sanyawa dan da ya haifa sunan Kwankwaso a garin Bulangu jihar Jigawa

 Anyi taron sunan Driver nan daya sanyawa dan da ya haifa sunan Kwankwaso a garin Bulangu jihar Jigawa"ENGR DR RABIU MUSA KWANKWASO YA SAMU MAI SUNA A JIGAWA KAFIN HAUSA LOCAL GOVT"

 

Kai tsaye daga garin Bulangu dake karamar hukumar kafin Hausa, jihar jigawan Nigeria. 


A yaune MAL. USMAN ISAH (DATTIJO) ya cika alqawarinsa daya dauka tun a shekarar 2014. Alqawarin shine zai sanyawa ENGR. DR RABIU MUSA KWANKWASO takwara. Badan komai Mal. Usman ya dauki wannan alqawari ba, sai dan irin abin arzikinda MADUGU KWANKWASO yayi masa, na kubutarda su daga hannun jami'an tsaron jihar ABIA, wadda suka tuhumesu ko alakantasu da kungiyar ta'addanci ta BOKO HARAM.


A wannan Daliline yasa Ya sawa Dan da Ya Haifa Engr Dr Rabiu Musa kwankwaso Allah ya Raya shi Bisa Sunnah"ENGR DR RABIU MUSA KWANKWASO YA SAMU MAI SUNA A JIGAWA KAFIN HAUSA LOCAL GOVT"

 

Kai tsaye daga garin Bulangu dake karamar hukumar kafin Hausa, jihar jigawan Nigeria. A yaune MAL. USMAN ISAH (DATTIJO) ya cika alqawarinsa daya dauka tun a shekarar 2014. Alqawarin shine zai sanyawa ENGR. DR RABIU MUSA KWANKWASO takwara. Badan komai Mal. Usman ya dauki wannan alqawari ba, sai dan irin abin arzikinda MADUGU KWANKWASO yayi masa, na kubutarda su daga hannun jami'an tsaron jihar ABIA, wadda suka tuhumesu ko alakantasu da kungiyar ta'addanci ta BOKO HARAM.A wannan Daliline yasa Ya sawa Dan da Ya Haifa Engr Dr Rabiu Musa kwankwaso Allah ya Raya shi Bisa Sunnah

Comments