Min menu

Pages

Dan gidan Malam Giro argungu yace nemi soyayyar Noor Buhari

Dan gidan Malam Giro argungu yace nemi soyayyar Noor BuhariDan Babban Shehin Malamin Sunnah, Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu. (Limamin Turnuqu Na Africa) Kuma Mai Bada Shawara Ta Musamman Zuwa Ga Sheikh Dr, Abubakar Giro Argungu.


 Watau Abdulmannan Abubakar Giro Argungu Yace A Shirye Yake Tsaf Domin Neman Auren 'Diya daya tilo wadda taragema Shugaban Kasa Muhammad Buhari. 


Watau Noor Buhari Bisa Sunnah Manzon Allah (S A W).


Gareku Yan'uwa Masu daraja, kutura wannan Babban sako har yakai zuwaga Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Noor wadda nake fatan zama da'ita har'zuwa karshen rayuwata.

Comments