Min menu

Pages

Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARD

 Yau Zamu Fara Turawa Duk Wanda Muka Yi Verified Din BVN Dinshi, Kudaden Da Za'a Bashi Zuwa Account Dinshi Na Banki, Cewar Tsarin Bawa Manoma Tallafi FMARDGwamnatin Tarayya ta amince da tallafawa kananan manoma karkashin tsarin FMARD da kudaden da zasu sayi wadataccen kayayyakin noma a kason farko First Batch.


Tun tuni NIBSS ta tantance BVN din wa yanda zasu ci moriyar tsarin, a yau Jumma'a za'a fara tura musu kudaden zuwa asusunsu na Bankuna.


Kamar yadda hukumar FMARD ta nakalto, amma duk wanda ba'a musu Verified ba, baza'a turo musu da kudin ba sai bayan an kammala sallamar kashin farko.


Allah yasa yan uwanmu 'yan Arewa sufi kowa amfana. AminComments