Min menu

Pages

YANZU-YANZU: AN SAKO DALIBAN KWALEJIN NUHU BAMALLI

 YANZU-YANZU: AN SAKO DALIBAN KWALEJIN NUHU BAMALLIDalibai da Malaman  Kwalejin kimiyya da fasaha ta Nuhu Bamalli dake Zaria sun shaki iskar Yanci  a yammacin yau Alhamis. Bayan garkuwa da su da yan bindiga su kayi, a Makarantar makwanni 4 da suka gabata.


Akwai garin bayani......

Comments