Min menu

Pages

YANZU-YANZU: Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta kama Sunday Igboho a Cotonou

 YANZU-YANZU:  Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta kama Sunday Igboho a Cotonou



Kamar yadda mukaji sanarwa cewa an kama wannan matashin mai suna Sunday Igboho yana kokarin tserewa..


Muna kan aikin tattara bayanai wanda daga sun kammala zamu dora muku.


Wasu labaran👇👇


 DA DUMI-DUMI | Nnamdi Kanu ya nemi a zauna lafiya tare da hakuri da juna a Najeriya.


Yanzu yanzu aka hangi Sunday Igboho na kokarin fita daga Nigeria>>Gwamnati ta ankarar da Jami'an tsaro dasu hanashi fita


An jefa ni cikin yanayin dimuwa da damuwa yanzu haka- Nnamdi Kanu

Comments