Min menu

Pages

Har yanzu babu wanda ya kamu da corona cikin mahajjatan da suke a saudiyya

 Har yanzu babu wanda ya kamu da corona cikin mahajjatan da suke a saudiyyayayin da mahajjata ke shirin Ibadan hawar Arafat a yau Litinin, hukumomin Saudiya sun tabbatar da cewa babu wani mani daga cikinsu da ya harbu da annobar korona, a daidai lokacin da kasar ta samu sabbin mutane 12 da cutar ta kashe a ranar Lahadi wanda wannan adadin ya haura adaddin wandanda cutar ta kashe zuwa dubu 8,075 a fadin kasar.


Majiyarmu ta labarto cewa; ma’aikatar kiwon lafiyar kasar Saudiya ta ce an samu sabbin mutane 1,055 da suka harbu da cutar cikin sa’o’i ashirin da hudu da suka gabata, wanda ya haura jimillar adadin mutanen suka harbu da cutar zuwa dubu 509,576 a kasar.

Comments