Min menu

Pages

Na yafewa duk wanda yake sona da aure kayan lefe inji wata budurwa.

 Na yafewa duk wanda yake sona da aure kayan lefe inji wata budurwa.


BABBAN LABARI:- Ya mutu yana cikin yin zina da wata dalibar makaranta 

Kasancewar yanayi da kuma halin da ake ciki na tsadar rayuwa wanda hakan ya shafi kusan kowa, musamman samari.


Sannan da yawa daga cikin samarin na bukatar aure to amma saboda zuwan wata Al'ada ta lefe wasu da dama daga cikin samarin dole suna ji suna gani yasa suka hakura da auren saboda babu kayan lefe ko kuma ince kudin da za su sayi kayan lefen.


Wannan dalilin wata budurwa mai tsananin kyau da tausayi ta duba tace ita dai ta hakura da batun kayan lefen dan haka duk wanda yaga tayi masa yaje kawai su shirya.


Da ace kowacce budurwa tanada zuciya da hangen nesa tare da hakuri irin na wannan budurwar da yanzu an aure mata da yawa dake zaune cikin gidajensu.


Budurwar mai suna iklimat Hassan itace tace ta hakura da lefe ga duk wanda Allah yasa suka daidaita

Comments