Min menu

Pages

Jerin kasashen da basu da gurin tashi da saukar jirgin sama airport

 Jerin kasashen da basu da gurin tashi da saukar jirgin sama airportAssalamu alaikum ma'abota bibiyarmu cikin wannan gidan da fatan kuna lafiya ya aiki ya hakurin kasancewa tare damu?


Hakika muna jin dadin kasancewar ku tare damu domin yana faranta mana kuma muna godiya sosai da sosai.Yau cikin shirin namu munzo muku ne da sunayen wasu kasashe wanda har yanzu basu da gurin tashi da saukar jirgin sama airport kenan.Wasu abin zai basu mamaki idan sunji cewa harda akwai wasu kasashe da basu da gurin tashi da saukar jirgin sama wanda kuma ba wani abin mamaki bane.


Yanzu dai karmu cika ku da surutu kai tsaye muje ga asalin jerin sunayen kasashen.


√ Vatican


√San Marino


√ Andorra


√ Monaco


√ 

Comments