Min menu

Pages

Kwara na zama kurma ko kuma na mutu dana saurari kalaman da Abduljabar yayi ga manzon Allah

 Kwara na zama kurma ko kuma na mutu dana saurari kalaman da Abduljabar yayi ga manzon AllahWallahi da za'a bani zabi, da in saurari abinda Abduljabbar ya fada a kan janibin Ma'aiki SAW ko in kurumce, to zan zabi in zama kurma kai ko mutuwa ce 'kwara in mutu da in saurari kalamansa, in ji Sheakh Ibrahim MakariComments