Min menu

Pages

Jerin jahojin Nijeriya da suka fi ko ina hanyoyi marasa kyau

 Jerin jahojin Nijeriya da suka fi ko ina hanyoyi marasa kyau


Jerin kasashen Afrika da zaka iya zuwa a mota

Koda yake ko ina ana samun wasu daga cikin hanyoyi marasa kyau cikin kowacce jiha to amma magana ta gaskiya wadannan jahojin da zamu zaiyano sunfi ko ina munanan hanyoyi


Gasu kamar haka

Abia


Edo


ImoAnambra


Lagos


Rivers


Benue

Comments