Min menu

Pages

Duk Matashin Da Ya Koma Wannan Gari Da Zama Za A Ba Shi Kyautar Dala Dubu $33,000

Duk Matashin Da Ya Koma Wannan Gari Da Zama Za A Ba Shi Kyautar Dala Dubu $33,000Duk matashin da ya koma garin Calabria dake kasar Italiya da zama, hukumomin yankin za su ba kudi har dala dubu 33,000 . 


Rahotanni sun nuna cewa mutanen da ke zaune a garin a halin yanzu, ba su wuce 2,000 ba. Wanda hakan ya sa gwamnatin yankin ta dauki matakin bunkasa yawan al'ummar garin.

Comments