Min menu

Pages

BIDIYO NA DA KUKA GANI RANAR MUQABULA BA NA GASKIYAR SUKA NUNA MUKU BA SUN YANKE WASU GURAREN INJI ABDULJABAR

 BIDIYO NA DA KUKA GANI RANAR MUQABULA BA NA GASKIYAR SUKA NUNA MUKU BA SUN YANKE WASU GURAREN INJI ABDULJABAR

Abduljabar da akai muqabula dashi rannan da sauran malamai kuma baiyi nasara ba ya sake fitar da wani bidiyo yana kalubalantar zaman sannan yana nuna ba gaba daya bidiyon aka nunawa mutane ba an yanke wasu guraren daga ciki.

Waka a bakin mai ita tafi dadi ga abinda yaceDanna nan domin kallon bidiyon

👇

Video

Abduljabar muqabulaComments