Min menu

Pages

DAGA KANNYWOOD: KO YANZU NA SAMU MIJI AURENA ZANYI UMMI RAHAB

 DAGA KANNYWOOD: KO YANZU NA SAMU MIJI AURENA ZANYI UMMI RAHAB
 Duk lokacin da Allah ya kawomin Mijin Aure zan bar harkar Fim domin banasan tsufa a cikin harkar -

Inji Matashiyar Jarumar Kannywood Ummi Rahab.


Tace a shirye take da tayi aure idan har ta samu masoyin daya kwanta mata a rai domin aure yafi komai agun diya mace dan haka tanada burin yin aure da wuri ba sai ta girma ko ta tsufa cikin harkar ba.Comments