Min menu

Pages

DA DUMI-DUMI | An hana shigo da suger na su dangote da Bua Nigeria

 DA DUMI-DUMI | An hana shigo da suger na su dangote da Bua Nigeria
Babban bankin kasa Najeriya (CBN), ya hana kamfanonin Dangote, BUA da Flour Mills shigo da Sikari Najeriya.


Wannan sanarwa na kunshe ne cikin wata takarda mai dauke da sa hannun daraktan sashen kasuwanci da musayar kudi na babban bankin Najeriya (CBN), Ozoemena Nnaji.


Sanarwar ta ce kamfanonin 3 sun bada gudunmawa wajen koma bayan a bangaren Sikari a Najeriya a don haka ne aka dakatar dasu daga shigo da Sikari Najeriya.

Comments