Min menu

Pages

Abduljabar fa ya dage akan ba ai masa adalci ba domin da litattafai wajen 500 yazo amma an bashi mintuna goma kacal wajen amsa kowacce tambaya

 Abduljabar fa ya dage akan ba ai masa adalci ba domin da litattafai wajen 500 yazo amma an bashi mintuna goma kacal wajen amsa kowacce tambaya.Malamin ya dage akan lallai shi lokacin da aka diba masa yayi kadan domin bazai samu damar duba tarin litattafan da yazo dasu ba.


A cewarsa yazo da litattafai wajen dari biyar kuma a bashi mintuna goma kacal domin amsa tambaya gaskiya tayi kadan.Comments