Min menu

Pages

Ku hukunta ni nayi laifi inji Abduljabar lokacin muqabula

 Ku hukunta ni nayi laifi inji Abduljabar lokacin muqabulaMalamin da ake tattaunawa dashi yanzu dashi da sauran malaman Kano yace yayi laifi kawai a hukunta shi.


Malamin yace tunda baza ayi amfani da kaidar da yace ba.


Ya fadi hakan ne lokacin da wani daga cikin malaman da suke tattaunawar yai masa wata tambaya.


To dama dai tun a farko malamin ke ta cewa bai kamata ai masa haka ba ya za ace ai masa tambaya kuma a bashi mintuna goma kacal wajen amsawa.


Ya kara da cewa yazo da tarin litattafai wanda yake ganin ya kamata a bashi lokaci ya duba su.

Comments