Min menu

Pages

Abduljabar ya dage akan cewa mintuna goma sun masa kadan

Abduljabar ya dage akan cewa mintuna goma sun masa kadan Mukabala: Bayan Sauraron Sautin Muryarshi da aka kaiwa Gwamnan Kano,  yanzu haka ana gabatar da tambaya ga Abduljabbar.


Inda ake cigaba da kafa hujja da karatunsa 


Haka Zalika, har yanzu Malam Abduljabbar ke cigaba da dagiyar cewa lokacin da aka bashi sun masa kadan.Comments