Min menu

Pages

Rahama Sadau ta fitar da mijin da zata aura

 Rahama Sadau ta fitar da mijin da zata auraShahararriyar yar wasan hausan nan wato rahama Sadau ta fitar da mijin da zata aura kamar yadda wata majiya ta sanar..


Jarumar dama tun ba yanzu ba masoyanta keta mata fatan tayi aure ta zaifi mata fiye da yadda take rayuwarta ita kadai inda masoyan nata ke cewa da ace tayi aure da su kansu sai sunfi jin dadi a matsayinsu na masu kaunarta.


To yau dai an hangi jarumar ta sanya wani photonta da mijin da ake tunanin shi zata aura.


Mutane da yawa sunyi mata fatan nasara kuma sun tayata murna da farin ciki.

Comments