Min menu

Pages

YASHA GUBA KUMA BABU ABINDA YA SAME SHI SABODA TSANANIN GASGATA MAGANAR MANZON ALLAH (SAW)

 YASHA GUBA KUMA BABU ABINDA YA SAME SHI SABODA TSANANIN GASGATA MAGANAR MANZON ALLAH (SAW)


Jerin kasashen Afrika da mutum zai iya zuwa a mota

Sheikh Asrar Rashid, babban malamin musulunci dodon yahudawa da kiristoci yasha guba biyo bayan zazzafar muqabala da suka yi da wani gungu na Kiristoci a Birtaniya, inda wani daga cikin kiristocin yace Annabin ku yace "Idan kuka ci dabinon Ajwa da safiya babu wata guba da zatayi tasiri a kanku a tsawon yinin" don haka yanzu indai ka gasgata maganar annabin ku muna so kasha don mu tabbatar, a take a wajen ya yarda aka kawo guba mai tsananin illatarwa ya kwankwaɗe ta, kuma babu abinda ya same shi, har auna shi sai da suka sa akayi amma an tabbatar lafiya ƙalau yake.


Allahu Akbar, Allahu Akbar.!!!


Allah ya ƙara ɗaukaka musulunci da musulmai.

Comments