Min menu

Pages

Wani matashi ya kera wayar hannu a Nijeriya wacce take amfani babu layin waya

 Wani matashi ya kera wayar hannu a Nijeriya wacce take amfani babu layin wayaWani Hazikin Matashi Najeriya Ya Kera Wayar Salula Wadda Za'a Waya Ba Tare Da Saka Mata Layi Ba Kwata Kwata


Matashin mai suna Umar Usman Daguna, dan asalin Garin Gashuwa Jahar Yobe, ya aje tarihi a Kasar da ta kasa kera Wayar Salula, yau gashi ya kera Wayar ba tare da saka mata Layin Glo, 9mobile, MTN, da Airtel.


Umar dai hazikin Matashi ne ya taba zama na farko a Gasar Chemistry Najeriya, sannan ya taba wakiltar Najeriya a Gasar Duniya baki daya a shekarar 2020, in inda ya samu nasarar zuwa mataki na biyu.


Ya yi NCE Chemistry Education a Yobe State Umar Sulaiman College Of Education a Garin Gashuwa.Comments