Min menu

Pages

Yanzu-yanzu shugaba Buhari ya dakatar da Kamfanin Twitter daga yin aiki a Najeriya

Yanzu-yanzu shugaba Buhari ya dakatar Kamfanin Twitter aiki a NajeriyaYanzu-yanzu Gwamnatin Najeriya ta dakatar da yin amfani da Twitter a duk fadin Najeriya kwana biyu bayan da Kamfanin ya goge gargadin Buhari ya yi wa 'yan kungiyar IPOB.


Wannan dai wata alama ce dake tabbatar da cewa gwamnatin shugaba Buhari ta fusata da abin da Kamfanin ya yi wa Buhari.


Shin ya kuke kallon wannan mataki da Gwamnatin Buhari ta dauka kan Twitter ne?


Comments