Min menu

Pages

Yanzu-yanzu shi ma kamfanin Facebook ya goge rubutun da shugaba Buhari ya yi na gargadi ga kungiyar IPOB

Yanzu-yanzu shi ma kamfanin Facebook ya goge rubutun da shugaba Buhari ya yi na gargadi ga kungiyar IPOBYanzu-yanzu shi ma kamfanin Facebook ya bi sahun kamfanin Twitter ya goge rubutun da shugaba Buhari ya yi na gargadi ga kungiyar IPOB.


Wannan dai na zuwa ne awanni 3 da suka wuce da ya Buhari ya bada umurnin dakatar da yin amfani da Twitter a Najeriya saboda goge rubutun shi da suka yi.


Shin kuna goyon bayan shi Facebook a dakatar da shi a Najeriya?

Comments