Min menu

Pages

Gasar fitar da sarauniyar kyau a kasar Nijar

Gasar fitar da sarauniyar kyau a kasar Nijar an fitar da photunan mata sama da guda talatin wanda a cikinsu ne za a fitar da sarauniyar kyau din..


Photunan ya mata da yawa ya bayyana wai domin suma so suke a zaben fitar da sarauniyar kyau din da za ayi a Nijar su samu ko zasu dace dan haka ga jerin matan da photunan su yazo mana..
Wadannan sune wasu daga cikin photunan da ake son fitar da sarauniyar kyau din ta Nijar..

Comments