Min menu

Pages

Yadda wani yake aikin hayar tuka keke napep tare da matarsa

 Yadda wani yake aikin hayar tuka keke napep tare da matarsaWani magidancin mai sana'ar tuka keke napep yace kullum tare da matarsa yake fita a dukkan inda zaije na hayar tuka keke napep din


Yace bazai iya barinta kullum ita daya a gida ba saboda tace bata jin dadin hakan dan haka suka amince suna fita tare..


Matashin yana aikin hayar tuka keke napep dinne a garin zariya.


Ya kara da cewa yanzu haka itama ta iya tukawa saidai idan ya gaji ta karba


Comments