Min menu

Pages

Wallahi duk abinda muke yi a jihar Kaduna ba muna yi bane domin son ranmu muna yi ne domin mutane su amfana koda a gaba ne inji El-rufa'i

 Wallahi duk abinda muke yi a jihar Kaduna ba muna yi bane domin son ranmu muna yi ne domin mutane su amfana koda a gaba ne inji El-rufa'iWasu kan zargin gwamnatina da yin abinda bai dace ba ni kuma ina ganin duk yadda suka ga nayi a cikin gyara nake yinsa ni a guri na kuma gyaran da nake ganin al'umma zasu amfana koda a gaba ne..


Koda yake wasu gyaran dole sai an dan samu matsala hakan yasa mutane da dama kan zarge ni da yi musu yadda na ga dama amma ni ganina dama gyara dole bai cika zuwa da dadi ba.Kuma muna fatan nan gaba zasu gane abinda nake nufi

Comments